Skip to main content

CINIKAYYAR YAN WASAN TAMOLA DA AKA KAMMALA A JIYA JUMA'A 24 GA WATAN JUNE

 Kamar yadda muka sani kofar cinikayyar yan wasan tamola a bude take kuma kunguyoyi daban daban suna cikinta domin kara gina kungiyoyin su dan fuskantar kaka mai zuwa



Ga jerin cini kayyar yan wasan data kammala a jiya juma'a

1. Ibrahim Dresevic to karagumruk

Kungiyar karagumruk ta kammala daukar dan wasa Ibrahim Dresevic Heerenveen A kyauta a cinikayyar yan wasa ta bana


2. Kilian ludewig to Aalborg

Aalborg ta kammala daukar dan wasan baya na RB salzburg a matsayin dan wasan aro a kaka mai zuwa


3.Andreas Gruber to  Austria wien

Austria wien ta kammala daukar dan wasa Andreas Gruber na kungiyar LASK Akan farashin da ba, a bayyana ba


4.Eduard lowen to st. Louis city

St. Louis city ta kammala daukar dan wasa Eduard lowen na kungiyar Hertha berlin akan kudi naira $1 million a wannan kakar cinkayyar yan wasan


5. Tom eaves to Rotherham

Rotherham ta kammala daukar dan wasa Tom eaves na kungiyar Hull A kyauta kuma ya rattaba hannu zai zauna har tsawon shekara uku


6.matthwe sonirola to swansea city

Swansea ta kammala daukar danwasa matthwe sonirola daga kungiyar Union SG a matsayin dan wasan Aro har tsawon shekara daya


7. Samuele perisan to Empoli

Kungiyar kwallon kafa ta Empoli ta kammala daukar dan wasa mai tsaron raga na kungiyar pordenone wato Samuele perisan akan  Farashi wanda ba'a bayyana shiba


8. Salis Abdul samed to lens

Kungiyar kwallon kafa ta lens ta kammala daukar dan wasa Salis Abdul samed akan kudin naira €5 million daga Clermont kuma dan wasan tsakiyar ya rattaba hannu na shekara 5 


9.  Lucas Alario to Eintracht Frankfurt 

Kungiyar ta kammala daukar dan wasa lucas Alario na bayer levekusen akan kudi €6 million a wannan kakar


10. Aiden mcGeady to Hibernian 

Hibernian ta kammala daukar tsohon dan wasan Sunderland wato Aiden mcGeady kuma zai zauna musu har tsahon shekara daya


11. Andy Rinomhota to cardiff city

Cardiff city ta samu nasarar daukar Andy Rinomhota na Reading A kyauta A wannan kakar


12. Kwadwo Duah to FC Nurnberg

Fc Nurnberg ta kammala daukar dan wasan sama na St. Gallen wato kwadwo Duah Akan kudi €700k a wannan kakar cinkayyar yan wasan



Comments

Popular posts from this blog

NECO Result 2022/23 Is Out: Check It Now

  National Examination Council {NECO}  2022/23 result is out. Candidates that participated in the SSCE internal can now check their results online. You will however need to purchase the results checking token to be able to access your result online. The NECO June/July Examination is the examination taken by Students in their last stage of secondary school education. How to check NECO Result for 2022/23 Step 1. Getting a NECO scratch card. The first step to successfully check your NECO Result is to get a Valid NECO scratch  card, after buying the scratch card gently scratch and remove the materials covering the pin. Note that :The pin and the serial number are the most important part of the NECO scratch card. Step 2: visit the NECO June/July result website. The next step after buying the scratch card is to visit the portal where the results can be accessed. To visit the website click on the link below  https://result.neco.gov.ng/ Step 3: choosing the right exam type T...

ASSU PROFFERS SOLUTION TO ONGOING STRIKE

Assu proffers solution to ongoing strike The Academic staff union of universities (ASSU) has observed that resolving its ongoing strike action could be done by the adoption of the transparent payments platform, university transparency and accountability solutions (UTAS)

Amfanin xender wayanda mutane da dama basu sani ba

 Shin ko kasan cewa ba wai iyaka turi ake yi da Xender ba domin tana kunshe da wasu boyayyun abu buwa da ba kowane ya sansu ba kadan daga ciki sunhadar da juya Waka daga video zuwa audio, downloading din video daga Facebook ko status na WhatsApp zuwa wayan ku dora status Kai tsaye dama dai sauran wasu abubuwan. Kamar dai yadda muka gaya muku wasu daga cikin amfanin Xender to zamuyi muku bayanin yadda zaku yi su. Abubuwan dai sune... Juya Waka daga video ta koma audio wato converting a turance Dora status akan WhatsApp ko ma tura wa zuwa wani app din na daban Dakko video daga Facebook ko status na WhatsApp ga wayanda basa amfani da GB WhatsApp  1.Yadda zaku juya Waka daga video zuwa audio Dafarko dai bayan kun shiga Xender app din ku daga kasa zakuga inda aka rubuta TOMP3 sai ku danna wajen kuna shiga zakuga inda aka rubuta select video wato ka zabi video din da kake son juya wa ya koma audio kamar haka Da kun shiga Zai Kai ku wajen videos dinku sai ku zabi video din da kuke so...