Skip to main content

About Us

 Gaskiya zallah shafi ne da zai dunga kawo muku labarai daban daban wanda suka shafi labaran wasanni, kasuwanci dama sababbin larai na yau da kulum wanda ya hadar dana nan gida Nigeria harma dana ketare cikin harshen turanci harma dana hausa. 

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

NECO Result 2022/23 Is Out: Check It Now

  National Examination Council {NECO}  2022/23 result is out. Candidates that participated in the SSCE internal can now check their results online. You will however need to purchase the results checking token to be able to access your result online. The NECO June/July Examination is the examination taken by Students in their last stage of secondary school education. How to check NECO Result for 2022/23 Step 1. Getting a NECO scratch card. The first step to successfully check your NECO Result is to get a Valid NECO scratch  card, after buying the scratch card gently scratch and remove the materials covering the pin. Note that :The pin and the serial number are the most important part of the NECO scratch card. Step 2: visit the NECO June/July result website. The next step after buying the scratch card is to visit the portal where the results can be accessed. To visit the website click on the link below  https://result.neco.gov.ng/ Step 3: choosing the right exam type T...

Tarihi 5 da Ronaldo ya kafa A wasan Portugal da Liechtenstein

Tarihi 5 da Ronaldo ya kafa A wasan Portugal da Liechtenstein.  Ina masoyan dan wasa Cristiano Ronaldo ku karanta dan sani ga garumar rawar da gwanin naku ya taka...   Ronaldo ya jefa kwallo ta 60 a bugun tazara a tarihi. By : Mujahid Muhammad Tijjani  24/03/2023 : 2:56pm Cristiano Ronaldo ya bugawa kasarsa ta Portugal wasa na 197, ya kuma ci kwallo biyu a wasan neman shiga Euro 2024, bayan doke Liechtenstein da ci 4 da nema.  Dan wasan mai shekaru 38, shine kan gaba a yawan jefa kwallaye  a tawagar a harihi kusan shekara 120 kawo yanzu.  Dan wasan ya fara bugawa kasarsa kwallo ne tun a shekarar 2003, wanda a gasar kofin duniya na 2022 wanda aka buga a Qatar, ya zama na farko da ya zura kwallo a ko wacce gasa a kofin duniya.  Minti takwas da fara wasa Portugal taci kwallo ta hannun Joao cancelo, Minti biyu da komawa zagaye na biyu dan wasa Bernardo silver ya kara ta biyu.  Sai Cristiano Ronaldo ya ci ta ukku a bugun fenariti, sannan ya kara t...

Yan Bindiga Sun Sace Basarake Da Matar Aure A Kano

  Wasu yan Bindiga sunkai Farmaki kauyen bari dake karamar hukumar Roga ta jihar kano, inda suka sace wani basarake da kuma wata matar Aure. Mutanen da aka sace sunhadar da shehu Bello Bari (yariman Bari) sai kuma kanwa ga dagacin garin na bari, kuma matar Aure maisuna Binta Abdulkadir. Wani mazaunin kauyen, Sulaiman Abdulkadir, ya shaida cewa ko kafin wannan harin, an taba sace dan uwan matar Auren, kafin daga bisani a sake shi. Yace :"muna cikin matsananciyar damuwa da wannan harin gaskiya, saboda har yanzu babu Wanda ya tuntubi iyalan su. Sai dai har zuwa lokacin hada wannan rahoton, kakakin rundunar yan sanda na jihar kano, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, yace bashida masaniya akan wannan harin.