Wacce Falala kuka sani ta Dutsen Hajarul
Aswad, wanda ke jikin dakin ka'aba.?
Hakika mun samo muku mahimman
bayanai game da wannan Dutsen mai
Daraja wanda Mala'iku suka sauko dashi
duniya daga sama.
Daya daga cikin daliban jami'ar Madina
dake dake kasar Saudiya, yayi bayanai masu
kayatarwa game da wannan Dutsen wanda
mutane suke mutukar sha'awar samun
damar shafashi.
Domin kallon wannan video din danna wannan link din dake kasa.
Ayi kallo lafiya
Comments
Post a Comment