Albishir gareku masu karantar Education a makarantun gaba da secondary.
Gwamnatin tarayya ta karkashin Federal Scholarship Bord a shirin nan da aka kaddamar mai suna education bursary award, tana sanar da dukkan daliban da suke karantar Education A matakin gaba da secondary cewa ta bude portal domin applying na scholarship.
Babu ruwan su da point, sharadin shine:
1) dole ya Zama kana karantar Education a jami'a ko kuma kwalejin ilimi. Banda masuyin PART TIME
Requirements din da ake uploading sune.
1. Admission letter
2. School ID card
Zasu rufe karbar bayanan dalibai ranar 21st October 2022.
Domin yin register danna wannan link din dake kasa
https://fsbn.com.ng/applicants/auth/register/35565
Comments
Post a Comment