Babu masakar tsinke yayin da jam'iyar NNPP ke kaddamar da ofishin yakin neman zabenta a jahar Kano.
'Yan kwankwasiya, wato magoya bayan dan takarar shugaban kasa kuma jagoran jam'iyar, Dr Rabi'u Musa Kwankwaso ne suka yiwa birnin na kano cikar Kwari a yammacin wannan rana (lahadi)
Wayennan sune hotunan da mabiya Kwankwason suka yiwa kano cikar Kwarin:
Comments
Post a Comment