A ranar Asabar biyar ga watan Oktoban 2022 ne akayi taron Maukibi na mabiya darikar Qadiriyya karo na 72 a birnin kano.
Shaikh Qaribullah shaikh Nasir Kabara shugaban darikar Qadiriyya na Africa ta yamma shiya jagoranci taron Maukibin kamar yadda aka saba.
Ga wasu kayatattun hotuna na yadda bikin na Qadiriyya ya kasance.
Comments
Post a Comment