Tarihi 5 da Ronaldo ya kafa A wasan Portugal da Liechtenstein. Ina masoyan dan wasa Cristiano Ronaldo ku karanta dan sani ga garumar rawar da gwanin naku ya taka... Ronaldo ya jefa kwallo ta 60 a bugun tazara a tarihi. By : Mujahid Muhammad Tijjani 24/03/2023 : 2:56pm Cristiano Ronaldo ya bugawa kasarsa ta Portugal wasa na 197, ya kuma ci kwallo biyu a wasan neman shiga Euro 2024, bayan doke Liechtenstein da ci 4 da nema. Dan wasan mai shekaru 38, shine kan gaba a yawan jefa kwallaye a tawagar a harihi kusan shekara 120 kawo yanzu. Dan wasan ya fara bugawa kasarsa kwallo ne tun a shekarar 2003, wanda a gasar kofin duniya na 2022 wanda aka buga a Qatar, ya zama na farko da ya zura kwallo a ko wacce gasa a kofin duniya. Minti takwas da fara wasa Portugal taci kwallo ta hannun Joao cancelo, Minti biyu da komawa zagaye na biyu dan wasa Bernardo silver ya kara ta biyu. Sai Cristiano Ronaldo ya ci ta ukku a bugun fenariti, sannan ya kara t...
Comments
Post a Comment