Angwaye da amare sun bayyana yadda dage zaben da akayi ya bata musu shiri.
Domin sauke shirin Kai tsaye danna nan
Dage zaben gwamnoni da Yan majalissu na jahohi da hukumar INEC tayi daga ranar 11 ga watan Maris zuwa 18 ga watan Maris ya shafi rayuwar mutane da dama, ciki harda masu shirin aure.
Ko mene ne ainihin dalilin da INEC ta dage zaben da mutane da yawa suke fatan ayi a gama suci gaba da harkokin su?
Saurari cikekken domin Jin yadda wannan mataki na INEC ya shafi rayuwar jama'ar Nigeria.
Comments
Post a Comment