Skip to main content

Amfanin xender wayanda mutane da dama basu sani ba

 Shin ko kasan cewa ba wai iyaka turi ake yi da Xender ba domin tana kunshe da wasu boyayyun abu buwa da ba kowane ya sansu ba kadan daga ciki sunhadar da juya Waka daga video zuwa audio, downloading din video daga Facebook ko status na WhatsApp zuwa wayan ku dora status Kai tsaye dama dai sauran wasu abubuwan.

Kamar dai yadda muka gaya muku wasu daga cikin amfanin Xender to zamuyi muku bayanin yadda zaku yi su.

Abubuwan dai sune...

Juya Waka daga video ta koma audio wato converting a turance

Dora status akan WhatsApp ko ma tura wa zuwa wani app din na daban

Dakko video daga Facebook ko status na WhatsApp ga wayanda basa amfani da GB WhatsApp 

1.Yadda zaku juya Waka daga video zuwa audio

Dafarko dai bayan kun shiga Xender app din ku daga kasa zakuga inda aka rubuta TOMP3 sai ku danna wajen kuna shiga zakuga inda aka rubuta select video wato ka zabi video din da kake son juya wa ya koma audio kamar haka





Da kun shiga Zai Kai ku wajen videos dinku sai ku zabi video din da kuke so ku juya.

2. Dora status akan WhatsApp ko kuma tura wa zuwa wani app din na daban

Idan kuna son tura video ko hoto zuwa status dinku ko kuma wani app din sai ku shiga cikin Xender dinku inya bude sai ku danna shear kuna danna wa Zai Kai ku inda zaku zabi audio ko hoton da kuke son tunawa 


Kuna zuwa wajen sai ku nemo abinda kuso kuyi shear din sa.

3.  Dakko video daga Facebook ko status na WhatsApp ga wayanda basa amfani da GB WhatsApp

Sau Tari zakaga video a Facebook kaso samu sa ko kuma status na WhatsApp to abinda zakai shine da zarar kaga 



Comments