Skip to main content

Posts

Showing posts from December, 2022

JAMB ANNOUNCES DATES FOR COMMENCEMENT OF 2023 UTME REGISTRATION, Mock AND MAIN EXAM

JAMB has disclosed that the registration of the 2023 UTME exam will commence from Sunday, January 14th to Tuesday, February 14th, 2023. Direct entry registration would commence from Monday, 20th February to Thursday, 20th April 2023. This was contained in a statement made  available by jamb's Head of media and information, Mr. Fabian Benjamin. According to him, the decision was made at the end of the board's management meeting held in Abuja. It was further reve that the 2023 main UTME Will hold from Saturday, 29th April to Monday, 12th May 2023 will the 2023 mock exam will hold on March 16th, 2023. We, therefore, advise candidates to start preparing for their exam using the JAMB CBT mobile app and JAMB CBT computer software. Candidates will be expected to pay the sum of N1000 services charged to the computer based test center for the conduct of mock examination at the point of registration to prevent a situation where candidates would indicate their interest to sit the mock UTM...

Yadda mai babur ya kashe mutane 13 a wajen buki a calabar

  Hadarin ya afkune a lokacin wani buki a Calabar babban birnin jihar Cross River dake Kudu maso kudancin Nigeria, lamarin da ya janyo mutuwar mutum 13 tare da raunata mutum 24. Mai magana da yawun rundunar 'Yan Sandan jihar, SP Irene Ugbo, ya sanar da BBC cewar suna cigaba da yunkurin ceto rayukan wadanda abun ya rutsa dasu. Hadarin dai ya afku ne a ranar Talata a lokacin bikin wasa da Babura da aka gabatar a titin Mery slessor a bogobiri, daya daga cikin manyan hanyoyin da aka tanada domin wasan na  bana. Wani ganau ba jiyau ba yace babur din ya kwacewa matukin dake gudun wuce sa'a, wanda hakan ya sa  ya kutsa cikin 'yan kallo. SP  Ugbo, ya ce "wadanda ake zargi na hannunsu bayan faruwar lamarin". Gwamnan jihar Cross River Farfesa Ben Ayade, ya soke bukin, inda ya bukaci a gaggauta yin binkice kan faruwar al'amarin. A wata sanarwa da daraktar yada labarai ta jihar, Cristiana Ita, ta ce "gwamnan jihar nason sanin yadda matukin babur din ya samu damar kut...

NNPP Senatorial Candidate, Others defect to APC

The defectors  were received by the former state governor and the Chairman of the APC governorship campaign council in the state, Abdul'Aziz Yari. The All Progressive Congresses (APC) in Zamfara has received defectors from the People Democratic Party (PDP) and New Nigerian People Party (NNPP). The defectors were received by the former state governor and chairman of the APC governorship campaign Council in the state, Abdul'Aziz Yari, in  Talata Mafara on Monday. According to the statement issued by the media assistance to Mr Yari, Dahiru Mafara, one of the defectors is  Ibrahim Shinkafi, the NNPP  Senatorial Candidate for Zamfara Nort Senatorial District in the 2023 general election. Mr Mafara said the defectors also include the NNPP house of Representatives candidate for Shinkafi and Zurmi Federal constituency, Suleiman Garba and the state treasurer of the party, Suleiman Galadi. "Kaura-Namoda and Zurmi local government NNPP chairmen  ware also among the defecto...

List of Federal Universities That Recently Hike School Fees And other Charges in Nigeria

  A good number of public varsities in Nigeria have restored to increase school fees and other Charges as a means to generate more revenues to run varsities in Nigeria. See the list of affected school below. Sequel to the end of the unyielded industrial action of the Academic Staff Union Of Universities (ASUU) , a number of public universities are have now restored to hiking their school fees and other Charges to generate more revenue. You would recall, that one of the suggestion the Federal government give ASUU to ending the Strike action, during the ' unending' deliberations, was to increase tuition fees, and find other means to finance public institutions in the country, but the union rejected the offer. This is one of the reasons that made their incessant meeting between the government and the union always ended in a deadlock, before the government dragged the union to court, and we are where we are today. It will seem, left with no option, the individual public institution...

Yadda zaka dora abubuwan ka akan Google drive dinka in baka so su bata ko kuma ka rasa su

  Ga masu wayoyin hannun da suka  Jima suna son Susan yadda zasu dora abubuwan su akan Google dan gudun rasasu musamman yayin canja waya ko faduwa ko kuma sace wa to ga yadda zaku Adana abubuwan ku kamar su video, hoto, Waka , daidai sauran su akan Google . Domin sanin yadda zaku adana video ko hoto ko Waka akan Google drive ku karanta wannan. Farkon abunda zaku bukata yayin adana kayan ku akan Google shine Google account wato Gmail  inkuma mutum bashi da Google account to sai yayi kokari ya bude. Yadda zaku dora  idan kuka shiga cikin application na kan wayoyin hannun ku zakuga wannan app din mai suna Drive sai ku shigeshi. Kuna shiga Zai samuku kuyi updating din sai ku danna kuyi updating bayan  na Zai shigar daku cikin sa zakuga wani waje da alamar plus agun sai ku danna shi. Kuna danna wa Zakuga wani abu ya fito a kasa, abun yana kunshe da abubuwa akwai upload acikin sai ku danna upload din. Kuna danna wa Zai nuno muku inda zaku zabi abin da kuke son dora wa...

Amfanin xender wayanda mutane da dama basu sani ba

 Shin ko kasan cewa ba wai iyaka turi ake yi da Xender ba domin tana kunshe da wasu boyayyun abu buwa da ba kowane ya sansu ba kadan daga ciki sunhadar da juya Waka daga video zuwa audio, downloading din video daga Facebook ko status na WhatsApp zuwa wayan ku dora status Kai tsaye dama dai sauran wasu abubuwan. Kamar dai yadda muka gaya muku wasu daga cikin amfanin Xender to zamuyi muku bayanin yadda zaku yi su. Abubuwan dai sune... Juya Waka daga video ta koma audio wato converting a turance Dora status akan WhatsApp ko ma tura wa zuwa wani app din na daban Dakko video daga Facebook ko status na WhatsApp ga wayanda basa amfani da GB WhatsApp  1.Yadda zaku juya Waka daga video zuwa audio Dafarko dai bayan kun shiga Xender app din ku daga kasa zakuga inda aka rubuta TOMP3 sai ku danna wajen kuna shiga zakuga inda aka rubuta select video wato ka zabi video din da kake son juya wa ya koma audio kamar haka Da kun shiga Zai Kai ku wajen videos dinku sai ku zabi video din da kuke so...

'Yan Daba Sun Tarwatsa Taron APC A Delta

 'Yan daban kuma sunyi awon gaba da shugaban matasa kan kin biyan su wasu kudade. Gungun wasu 'yan daba sun tarwatsa taron jam'iyar APC tare da yin awon gaba da tsohon shugaban matasan jam'iyar PDP, kwamared Obaro Matthew Jagogo. 'Yan daban sun tayar da hankalin jama'a ne a gurin taron da kwamared Jagogo ya shirya da nufin sauya sheka zuwa APC a yankin Aladja na jihar Delta. Sun zargi tsohon shugaban matasan jam'iyar PDP dakin biyansu N400,000 da suke binsa, amma suka shaidawa mahalarta taron cewa basu da matsala dasu. Daga bisani suka yi waje da dan siyasar, suka casa makadin taron kuma suka lalata rumfunan da aka kayata wajen taron dasu. Kwamared Jagogo ya shirya taron ne da nufin bayyana fitarsa daga jam'iyar PDP zuwa jam'iyar APC. Manyan mutane kamar dan takarar majalissar tarayya  Collins Egbetamah, Keston Okoro da Cid Williki na daga cikin wayanda ake sa ran zuwansu wajen taron Kafin 'yan daban su tayar da yamutsin. Shugaban jam'iyar AP...