Skip to main content

Posts

Showing posts from January, 2023

Old Notes: Face Bank To Operate On Weekend

 First bank Nigeria has said that its branches across the country will operate on Saturday and Sunday to receive old naira notes ahead of the January 31.  First bank Nigeria has said that its branches across the country will operate on Saturday and Sunday to receive old naira notes ahead of the January 31 deadline set by the Central Bank of Nigeria.  In a public notice issue by the management of the bank on Friday, the bank said that the planned weekend operation was for receiving old naira notes only.  The CBN has  insisted that old notes of N200, N500, and N1000 would Cease to be in use from January 31. The governor of the CBN, Godwin Emefiele, has said the deadline remains sacrosanct despite entreaties s from different stakeholders that the apex bank should extend the deadline. 

KOTU Ta bada umarnin gurfanar da Tukur Mamu

 Hukumomi sun sha zargin Tukur Mamu da goyon bayan ta'addanci.  Wata babbar kotu a jahar Kaduna, ta bayar da umarnin gurfanar da mawallafin jaridar Desert Herald, Alhaji Tukur Mamu a gaban Kuliya. Kotu ta nemi hukumar tsaro ta farin Kaya reshen jahar Kaduna (SSS) da kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami dasu gaggauta gurfanar da Mamun ne tare da wasu mutum biyar. Bayanai sun nuna cewa ababen zargin da kotu ta nemi a gurfanar dasu bisa ga madogara ta binkice da akayi a kansu sun hada da; Tukur Mamu, Faisal Tukur Mamu, Ibrahim Hussain Tinja, Abdullahi Mashi, Mubarak Hussain Tinja da kuma Yahaya Bello. Da yake zartar da hukunci kan karar mai dauke da kwanan watan 15 ga watan Disamba, 2022, Alkalin kotun shari'ar E. Andow, yace kundin tsarin mulkin Nigeria yayi tanadin baiwa duk wani wanda ake zargi 'yancin gurfanar dashi a gaban Kuliya hadi da tuhume-tuhume da masu Kara zasu gabata. Umarnin kotun na zuwa ne watanni bayan da jami' an tsaro na kasa da kasa na

Jiragen Ruwa 3 jibge da man Fetur Lita 98.8m sun dira a tashar jirgin legas

. Sawma da watanni shida kenan Yan Nigeria suna fama da tsadar man Fetur wanda taki ci taki cinyewa. . Bayan watanni gwamnati ta kara farashin man Fetur inda gidajen man kamfanin NNPCL suka koma saida shi duk Lita N190 . A mafi akasarin gidajen man arewa an dade ana saida litar man fetur har Sama da N300 Jiragen ruwa sun dira a legas dauke da litan man fetur miliyan 98.8 a karshen makon nan, bayanai daga hukumar jiragen ruwa NPA  nuna. Bayanai sun nuna cewa jirgin ruwan da aka yiwa lakabi da Antares 1 ya dira a tashar ruwan legas ranar juma'a da tan 36,000 na man fetur. Jirgin ocean Nirvana ya dira da ton 36, 932 na man fetur ranar juma'ar dai, sannan kuma jirgin Zonda ya dira da ton 25,882 na man fetur ranan Alhamis. Haka zalika ana sauraro ton 4,758 na man fetur ya isa legas ranar litinin 23 ga watan junairu, 2023. Bugu da kari ana kyautata zaton jirgin M/T Montago ya Isa da ton 25,000 na man Gas (Ago) da ton 5000 na man jirgin Sama (Jet A1) ranar juma'ar. Yayinda jirgin

An Fasa Idon Amarya ana tsaka da bikinta ta a kano

 "Kawai farkawa nayi na ganni da fasasshen ido a asibiti ." Ana zargin Yan bijilan da fasa Idon wata amarya mai suna Khadija Abdullahi, lokacin da ake tsaka da bikinta a Garin dantamashe dake karamar hukumar Ungogo ta jihar kano  Lamarin dai ya farune a karshen makon da ya gabata, inda aka fasa mata ido daya, a daidai lokacin da ya kamata ace ana shirin kaita dakin mijinta. Acewar shedun gani da ido, an gayyato Yan bijilan dinne domin su huna taron Fatin da akeyi, wanda amarya ta shirya.  Saidai Lamarin ya rikida ne ya koma tarzoma, inda aka dinga jifa da duwatsu, har daya daga cikin su ya samu amarya a ido.  Wasu majiyoyin sun shaidawa manema labarai cewa Yan unguwa ne suka gayyato Yan bijilan din, bayan hana duk wani fati da dattawan garin sukayi.  Amarya Khadija ta shaidawa manema labarai batasan lokacin da mutanen suka zoba kawai dai ta farka me ta ganta a gadon asibiti.  Tace Muna tsaka da bikin mu ne na hango Yan bijilan din kimanin su goma, suna korar mutane suna cewa

JAMB Commences Sale of Forms For 2023, Direct entry

The Joint Admission And Matriculation Bord (JAMB) have commenced the sale of registration forms for the7 2023 UTME, and direct entry (DE) for prospective applicants . According to JAMB, prospective candidates for the 2023 UTME can now get their form and begin registration from Saturday, January 14th, 2023, and the Bord expected to close the sale of Forms and registration of candidates on Tuesday, 14th February. Meanwhile, the umpire Bord has also commenced the sale of Direct Entry (DE) application documents in Nigeria and foreign centers. Besides, the direct entry applicant from polytechnics and college of education can obtain their forms also from centers close them. Candidates applying for the entrance examination into the various tertiary institutions in Nigeria are admonished to keep in mind that PIN vending for the UTME examination will also end on Tuesday, 14th February while the registration portal will be shut down on Friday, February 17th. This process is also applicable for f

Shugabancin Kasa Na 2023: Kwankwaso ya bayyana matsayar sa ta karshe kan janyewar takara

 Dan takarar shugaban kasa na jam'iyar New Nigeria Peoples Party NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana wayanda ke baza jita jitar majarsa da wata jam'iyar a matsayin Yan siyasa marasa madafa. Kwankwaso ya bayyana hakane ranar 8 ga watan disamba yayin da yake magana da manema labarai a Abeokuta bayan ya gama jawabi ga mambobin NNPP a sakateriyar jam'iyar dake babban birnin jihar. Dan takarar shugaban kasa na jam'iyar NNPP ya karyata cewa yana shirin yin maja da wata jam'iyar ko wani dan takarar gabanin babban zaben 2023

2023:Kwankwaso Ya Samu Tagomashi Mai ban Mamaki

 Kwankwaso ya sami tagomashi mai ban mamaki a yayin da tsofaffin ciyamomin PDP da kansila suka shigo  NNPP . Jam'iyar New Nigeria Peoples Party NNPP, ta sami karuwa na tsaffin ciyamomi da kansila a jahar Gombe . Daga cikin wayanda suka fuce daga Jam'iyar PDP suka koma NNPP a baya-bayan nan akwai tsaffin ciyamomi na kananan hukumomin, Billiri, Kwami da Nafada . Sauran sun hadar da tsohon kansila daga mazabar Tal da ke daga mazabar karamar hukumar Billiri daga shekarar 2013 zuwa 2015. Ayayin da babban zaben shekarar 2023 ke dada karatowa Jam'iyar New Nigeria Peoples Party NNPP, naci gaba da samin sabbin mambobi daga Jam'iyun APC da PDP. A wannan lamarin na baya bayan nan ma tsofaffin shuwagabannin kananan hukumomi hudu ne daga Billiri, Kwami da Nafada da kuma tsoha kansila ne suka fita daga PDP suka koma NNPP. Sun shiga NNPP ne bayan taron da dan takarar gwamna na NNPP a babban zaben shekarar 2023 dake tafe. An tattaro cewa sabbin mambobin na NNPP za suyi aiki tukuru domi

Collection of PVCs at Registration areas/Wards to begin Today Friday - INEC

The Independent National Electoral Commissions (INEC) says the collection of Permanent Voter Cards (PVCs) At registration areas/wards across the country would commence Today Friday. In a statement by its national commissioner and chairman, information and voters committee, Festus Okoye on Thursday in Abuja, the commissioner said that the collection at ward level would end on January 15th. Okoye urge all registered voters yet to collect their Voter's cards to use the opportunity to do so. "the develution of PVC collection to the wards commence today, Friday, 6 January, 2023. And all validly registered voters who are yet to collect their Voter's cards are encouraged to seize the opportunity of the devolution of the ward to do so. " After January 15th, the exercise will revert to local government offices of the commission until January 22. " All eligible and valid registrants can collect their PVCs from 9am to 3pm daily, including Saturday and Sunday. "All thos

Ronaldo banned From making Al-Nassr bedut, to serve two game suspension

Al-Nassr new signing, Cristiano Ronaldo will have to wait before making his debut for his new club as he is yet to serve his suspension for smashing the phone of  an Everton fan last year, according to Daily Mail. This means Ronaldo will not make his Al-Nassr debut on Thursday evening they host Al-Ta'ee in a Saudi pro league tie. Recall that the English FA had handed Ronaldo a two march ban for smashing the phone of an Everton fan last April. Apart from that, there are other factors preventing the former Manchester United forward from making his debut. Al-Nassr will have to offload a foreign player and get a certificate of competence from the Saudi Arabian football federation (SAFF) before fielding the Portugal captain.

2023 Poll: Again, INEC Cautious Against Fake ad-hoc Staff recruitment Portal

The Independent National Electoral Commissions (INEC) has again cautioned Nigerians against a purported portal for retirement of ad-hoc staff 2023 general election. INEC said this in a short message by chief prees secretary to INEC chairman, Mr Rotimi Oyekanmi on Tuesday in Abuja. Oyekanmi said that the portal was Fake as the commission is no longer recruiting for the election as it official website for the recruitment had been shot down. "However, the commission is no longer recruiting ad-hoc staff for the 2023 general election. " the INEC ad-hoc staff recruitment portal was officially shot down on Dec. 14 2022. "Therefore, the site, with the URL- http://www.yournewclaims.com/inec-recruitment/ is Fake. It is intended to defroud unsuspecting members of the public. Nigerians should disregard it," he said. The News Agency of Nigeria (NAN) report that INEC had on 5 October, 2022, raised alarm on similar fake ad-hoc recruitment link inecnigeria.govservice.site being cir

NPC Recruitment: Guide on How To Check Your Application Status" Approved or Pending".

  NPC Recruitment: Guide on how to check your application status" approved or Pending" Did you apply for National Population Commissions (NPC) as ad-hoc staff of title" Enumerator "? here in this article we will guide you on how to check your application status from the National Population Commissions E-Recruitment potal. Here are the steps to follow: 1. Step 1: click on the link address below https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/ 2. Step 2: click on " Application Status" 3. Step 3: enter your application code or NIN number in the provided space 4. Step 4: click on " proceed " give some minute to load 5. Step 5: check "Application status: pending or approved " Thanks  Stay with us at Gaskiya3273 for more updates regarding to NPC Recruitment for all ac-hoc staff