Shin sauyin launikan da aka yiwa sabbin kudaden najeriya wani abin kuzo ku gani ne? ku biyomu domin kara sanin wasu abubuwan game da wannan kudaden. Bayyanar launin sabbin takardun kudin najeriya da shugaban kasa Muhammad Buhari ya kaddamar a fara amfani da su ranar Sha biyar 15 ga watan Disamba mai zuwa ya bar baya da kura, inda 'yan kasar da dama ke cewa ba haka suka zata ba. Shin sauyin launikan da aka yiwa kudaden najeriya wani abin kuzo a gani ne? Saurari shirin Najeriya a yau na wannan lokaci domin sanin abinda sabbin takardun kudaden najeriya suka kunsa. Domin sauke shirin Kai tsaye latsa nan